Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wannan hoton da yayi shigar kaya kalar tutar Najeriya dan nuna murna da ranar 'yanci inda Najeriya ta cika shekaru 58 da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka.
source https://www.hutudole.com/2018/10/kalli-kwalliyar-adam-zango-ta-ranar.html
0 Comments:
Post a Comment