A jiyane tauraro fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi inda ya cika shekaru 34, kamar yanda ya bayyana, 'yan uwa da abokan arziki sun aika mishi da kyautuka dan tayashi murnar wannan rana.
source https://www.hutudole.com/2018/10/kalli-kyautukan-da-adam-zango-ya-samu.html
0 Comments:
Post a Comment