Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB kenan a wannan hoton tare da iyalinshi a lokacin da yake murnar cikar Najeriya shekaru 58 da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka.
source https://www.hutudole.com/2018/10/kalli-yanda-bello-muhammad-bello-yayi.html
0 Comments:
Post a Comment