Fitaccen Jarumin Fina-Finan Hausa Adam A. Zango ya bayyana dalilin sa na ci gaba da goyawa Shugaba Buhari baya a sabon bidiyon da ya saki a shafinsa na Instagram.
Muryar Hausa24 ta samu wannan bidiyon a shafin jarumin inda nan take bayan sakin bidiyon ya samu mabiya sosai waɗanda suka nuna masa ƙauna saboda shima jarumin ya nuna ƙauna ga shugaban ƙasa Baba Buhari.
Muryar Hausa24 ta kawo rubutaccen saƙon da jarumin ya sanar a cikin bidiyon.
Ga Abinda jarumin ya faɗa acikin bidiyon kamar haka "Assalamu Alaikum suna na Adam A. Zango Jarumi a Masana'antar Kannywood kuma Mawaƙi a arewacin Nijeriya."
Dalilan da yasa nake son Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ci gaba da mulkin Nijeria shine:
Sakamakon canjin da aka samu na tsaro, wanda a mulkin da ya gabata idan zaka shiga masallaci sai an cajeka, haka ma idan zaka shiga kanti ko wani waje special wanda mutane suke taruwa sai an cajeka.
A cikin sana'ar mu ma da muke yi yau ace mu haɗa mutane za'ai wani wasa, show ɗin mu ko gala ko wani abu, bama iyayi saboda muna tsoron matsalolin da suke faruwa kada su zo su faru da mutane.
Abinda Buhari yake ƙoƙarin ƙirƙirarwa Nijeriya kudu da arewa, Ni bana tinanin ni kaɗai na ci Yau in ƙoshi ya wuce , Ina tinanin....
Wannan shine cikakken abinda Jarumin ya faɗa acikin faifan bidiyon kamar yadda wakilin shafin Muryar Hausa24 ya samu a bidiyon mai taƙaitaccen lokaci.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu
Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke
Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.
DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode
Source: www.MuryarHausa24.com.ng
Karanta Kaji: Jarumi Adam A. Zango Ya Bayyana Dalilin da Yasa Yake Son Baba Buhari ya Mulki Nigeria a 2019 - Dalilin ya Ɗauki Hankulan Duniya Sosai
Home ›
Hausa Films
hausa videos
›
Karanta Kaji: Jarumi Adam A. Zango Ya Bayyana Dalilin da Yasa Yake Son Baba Buhari ya Mulki Nigeria a 2019 - Dalilin ya Ɗauki Hankulan Duniya Sosai
0 Comments:
Post a Comment