Karanta Martanin Da Adam a Zango Ya Baiwa Wani Daya Fusatashi Akan Ya Dora Hoton Davido A Instagram
Jarumin masana'antar kannywood wato adam a zango yayi wani posting a shafinsa na instagram wanda yayi posting din hoton shahararren mawakin nijeriya wato davido sai kawai wani wanda za'a iya kira da fans din shi jarumi adam a zango suna username a instagram @ibuaboki ya yiwa jarumin martanin akan posting dinda akan ya sanya hoton davido din sai ,shima jarumi dama a zango ya mayarda martani da zaku gani a hoto.
Ga asalin posting din da adam a zango yayi a shafinsa na istagram.
0 Comments:
Post a Comment