Ku Kalli wasu kayatattun hotunan Rahama Sadau da 'yan uwanta
Home ›
›
Ku Kalli wasu kayatattun hotunan Rahama Sadau da 'yan uwanta
✔
Anonymous
Ku Tura A Social Media
Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan kayatattun hotunan nata tare da 'yan uwanta, hotunan sun kayatar sosai, Rahamar sai ta koma kamar karamar yarinya 'yar shekaru kasa da ashirin.
0 Comments:
Post a Comment