Taurarin fina-finan Hausa mata sukan hadu da tambayar yaushe za su yi aure daga gurin masoyansu lokaci zuwa lokaci, Nafisa Abdullahi ta gamu da irin wannan tambaya daga wani me suna Ibrahim Sanusi.
Inda ya ce mata, asan miji a yi aure don Allah.
Nafisa ta bashi amsar cewa, Daga yau ka dinga kira na Hajiya Nafisatu ta Sanusi ah kori ta gida.
0 Comments:
Post a Comment