Kun taba ganin yadda ake daukar fim a Kannywood
LABARAI DAGA 24BLOG
Wasannin Hausa na Kannywood na kara samun karbuwa sosai a wajen Hausawa. To sai dai mutane kadan ne suka san yadda ake nadar wasannin kafin su kai ga jama'a su kalla.
Bisa haka ne BBC ta bibiyi wasu fina-finai domin ganin yadda ake daukar su.
0 Comments:
Post a Comment