Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa za ta ci gaba da duba ga lamarin tsaro da tattalin arziki tare da burin kawo zaman lafiya da kuma habbaka tattalin arzikin kasar baki daya.
source https://www.hutudole.com/2018/10/muhimman-gurare-2-da-hankalinmu-ya.html
0 Comments:
Post a Comment