Sanata Shehu Sani da ke wakiltar mazabar Kaduna ta Tsakiya a jihar Kaduna ta Najeriya ya fice daga jam'iyyar APC mai mulkin jihar da kasar, yana mai cewa gwamnonin jam'iyyar sun fi karfin Shugaba Muhammadu Buhari.
source https://www.hutudole.com/2018/10/shehu-sani-na-fice-daga-apc-saboda.html
0 Comments:
Post a Comment