Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da wasu gwamnonin APC a fadarshi ta Villa dake bqbban birnin tarayya, Abuja, gwamnonin sune na Imo, Zamfara, Ogun, Plateau, Ondo, Kebbi, Niger, Oyo da Nasarawa.
source https://www.hutudole.com/2018/10/shugaba-buhari-ya-gana-da-gwamnonin-apc.html
0 Comments:
Post a Comment