Wednesday, 17 October 2018




Video Da Dumi Duminsa : Yadda Gwamna Ganduje Yake Karbar Cin Hancin Daloli A Hannun Yan Kwangila

Home › › Video Da Dumi Duminsa : Yadda Gwamna Ganduje Yake Karbar Cin Hancin Daloli A Hannun Yan Kwangila

Anonymous

Ku Tura A Social Media


Yanzu haka akwai wani video da yake yawo  a social media ta yadda
ganduje yake karbar Cin Hancin Daloli a Hannun Yan Kwangila. Tun
kwanakin baya Wani Dan JarIda jaafar jaafar me gidan Jaridar
DailyNigeria ya fasa kwai kan yadda gwamnan ke karbar Cin Hanci Ga Video
din kusha Kallo Lafiya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: