Wadannan hotunan wani Bahaushene da amaryarshi 'yar kasar Turkiyya, hotunan nasu sun rika yawo a kafafen sadarwa na zamani inda aka ta musu fatan Alheri. Muna fatan Allah ya Albarkaci wannan aure.
source https://www.hutudole.com/2018/10/wani-bahaushe-ya-auri-yar-kasar-turkiyya.html
0 Comments:
Post a Comment