Kungiyar Kasashen Afrika ta ce, nahiyar na asarar Dala biliyan 80 kowacce shekara sakamakon halarta kudaden haramun ta hanyar fita da dukiyar yankin zuwa kasashen duniya ta hanyar da ba ta kamata ba.
source https://www.hutudole.com/2018/10/wannan-handama-har-ina-karanta-yawan.html
0 Comments:
Post a Comment