Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya duba sojoji da kuma shaida faretinsu dana 'yan sanda wanda suka yi da karnukansu, a ciki hadda matasa masu bautar kasa na NYSC suma sun yi wannan fareti a Eagle Square dake babban birnin tarayya, Abuja, cikin shagalin cikar Najeriya shekaru 58 da samun 'yancin kai.
source https://www.hutudole.com/2018/10/yanda-bikin-ranar-yanci-ya-gudana-eagle.html





0 Comments:
Post a Comment