Zafafan Hotunan Mawaki Ado Gwanja Tare Da Amaryarsa
Home ›
›
Zafafan Hotunan Mawaki Ado Gwanja Tare Da Amaryarsa
Mawakin mata Ado Isah Gwanja zai angwance shi da Sahibarsa Maimunatu a
ranar 13 ga watan october, Masoyan sun dade suna soyewa wanda takai har
Gwanjan da kansa yayi mata waka.
0 Comments:
Post a Comment