Taurarin fina-finan Hausa, Adam A. Zango tare da Rahama Sadau kenan a wannan hoton inda suke zaune suna cin abinci tare, Adamun ya kyankyasa wani labarin dake alamta cewa suna soyayya shi da Rahamar.
Bayan saka wannan hoton a dandalinshi na sada zumunta, Adam ya rubuta cewa, ina kwana budurwata, Rahama Sadau.
Saturday, 10 November 2018
Author: Anonymous verified_user
RELATED STORIES
Kalli wasu zafafan hotunan jarumi adam a zango tare da jarumi sadik sani sadik wanda suka birge yammata sosaiKalli wasu zafafan hotunan jarumi adam a zango ta
Asirin kannywood sai kara fitowa yake yanxu rigima ta kullu tsakanin naburaska da hadiza Gabon har ya kaita kotu. Asirin kannywood sai kara fitowa yake yanxu rigim
Kalli sabbin hotunan maryam yahaya na 4+4 next level wanda suka ja hankalin mutane sosai.Kalli sabbin hotunan maryam yahaya na 4+4 next le
Rigima Ta Barke Tsakanin Teema Makamashi DaTsohuwar Jarumar Kannywood Fati Muhd Akan Wani Wai Shi Dino Malaye.Rigima Ta Barke Tsakanin Teema Makamashi DaTsohuw
Kalli wasu zafafan hotunan bilkisu shema yar kwalisa wanda suka janye hankalin fans nata. Kalli wasu zafafan hotunan bilkisu shema yar kwal
Kalli wasu kayatattun hotunan hassana muhd wanda suka ja hankalin mutane sosai. Kalli wasu kayatattun hotunan hassana muhd wanda
0 Comments:
Post a Comment