Hafsat Idris zata yi aurene? Kalli wanda zata aura
Hafsat Idiris wadda wasu ke kira da Barauniya ko kuma 'yar fim na daya daga cikin taurarin fina-finan Hausa dake jan zarensu a wannan zamani, wani kishin-kishin din labari da abokin aikinta ya labarta na nuna alamar cewa jarumar ta kusa yin aure.
Nuhu Abdullahi wanda shima taurarone a masana'antar fim din Hausa ya saka hotunan Hafsat tare da me shirya fim din Hausa, Shazali Kamfa a shafinshi na sada zumunta inda ya kira su Ango da Amarya da kuma masoyan Kannywood har ma yayi addu'ar cewa Allah ya kaimu ranar.
Koma dai menene gaskiyar lamari, lokaci be bar komai ba.
Wednesday, 7 November 2018
Author: Anonymous verified_user
RELATED STORIES
Meyasa Amare ke nuna tsiraici da sunan hoton biki?Meyasa Amare ke nuna tsiraici da sunan hoton biki
Zafaffan Hotunan Hadiza Gabon A Wajen kaddamar Da Sababbin Wakokin Ali JitaShahararren mawaki ya kaddamar da sababbin wakoki
Kalli Hotunan kwalliyar Sallah ta Jaruma Maryam YahayaTauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan
Hotunan Maryam Godado tare da 'yan uwanta da suka dauki hankulaHotunan Maryam Godado tare da 'yan uwanta da suka
Kalli wasu kayatattun hotunan Hadiza GabonKalli wasu kayatattun hotunan Hadiza GabonTauraru
kalli kyawawan Hotunan Jaruma Maryam Yahaya Tare Da Kawar Ta kalli kyawawan Hotunan Jaruma Maryam Yahaya Tare
0 Comments:
Post a Comment