Thursday, 15 November 2018




Karanta amsar da Hadiza Gabon ta baiwa wani da yace mata matar Pogba

Home Karanta amsar da Hadiza Gabon ta baiwa wani da yace mata matar Pogba

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Karanta amsar da Hadiza Gabon ta baiwa wani da yace mata matar Pogba

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon a wasu lokutan takan bayyana irin soyayyar da takewa shahararren dan kwallon kafar Faransa, Paul Pogba, saidai irin amsar da ta baiwa wani da yace mata matar Pogba tasa wasu buda baki.

Mutumin ya cewa Hadiza Matan Pogba.

Sai ta bashi amsar cewa, kai zan canja na ga wani.

Saidai ko wanene hadizar ta gano zata canja dashi? Lokaci zai bayyana.

Abin ya nishadantar.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: