Sabuwar motar tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan kamar yanda ta saka a dandalinta na sada zumunta, muna tayata murna da fatan Allah ya tsare.
Ku Kalli Sabuwar Motar Jaruma Hadiza Gabon
Sabuwar motar tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan kamar yanda ta saka a dandalinta na sada zumunta, muna tayata murna da fatan Allah ya tsare.
0 Comments:
Post a Comment