Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa kuma me tallafawa gajiyayyu, Mansurah Isah kenan tare da jaruma me tasowa, Maryam Yahaya a wannan hoton inda suke tare da matar gwamnan jihar Kebbi, Dr. Zainab Bagudu, muna musu fatan Alheri.
Mansurah Isah da Maryam Yahaya tare da matar gwamnan Kebbi
Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa kuma me tallafawa gajiyayyu, Mansurah Isah kenan tare da jaruma me tasowa, Maryam Yahaya a wannan hoton inda suke tare da matar gwamnan jihar Kebbi, Dr. Zainab Bagudu, muna musu fatan Alheri.
0 Comments:
Post a Comment