Hello ladies and gentle men barka da war haka a yau muna tafe muku da yanda zaku samu MB500 kyauta a Layinku na MTN ,
To batare da Bata lokaci ba bari na fara yimuku bayani da Farko abunda ake bukata kaje Play store kayi download din Application Mai suna MYMTN wannan App din bai wuce 6MB ba da kun saukar da ita kan wayarku to Free ne ko baku data zaku iya shiga cikinta saboda ita wannan application din akwai sirrikan MTN da dama a ciki wanda a yanzu bazan iya sayawa nayi bayani ba.., sai ka shiga cikin App din sai ka zabi kasarku idan kai a Nigeria kake ka zabi Nigeria zasuce kasa Lambarka idan kasa sai ka danna Continue nan take zasu turo wasu lambobi Guda shida idan sim din yana wayarka to kajira kamar 5second autamatic shi kadai zaiyi copyn code din yasa a cikin Box din yayi continue idan yaki sai kaje message kayi copy kazo kayi paste a cikin box din sai ka danna continue zakaga idan da safe ne zasuce Good morning ''sunanka'' kadan jira kamar second 10 a kasan kadan zakaga an rubuta click here to get 500MB for free kana dannawa zakaji message yashigo wayarka domin duba datan sai ku danna *131*4# Thanks for read my post idan kaji dadi kayi sharing wa wasu su karanta su amfana, don't Forget sharing our post.
Domin tambayar wani abu ko kanason tallata maka abunka zaku iya samuna Ta wannan Lambar: 09021664821
+23490216648
Tuesday, 27 November 2018
Author: Anonymous verified_user
RELATED STORIES
MTN Welcome Back Special Data Plans, Get 1GB for N200, 4GB for N1000 or 250MB for N100MTN Welcome back offer is not something new to us
HOW TO RECOVER FORGOTTEN MTN SHARE ‘N’ SELL PIN WITHOUT CALLING CUSTOMER CAREDon’t worry about how you can recover that lost p
MTN TRANSFERS: HOW TO USE MTN SHARE ‘N’ SELLHave you ever wondered how to sendairtime from yo
Yadda Zaka Samu Garabasar 5GB akan naira 50 A Layin MTN.Kamar yanda muke nake kawo muku cheats na airtel
MTN: Yadda Zaku Samu Garabasar #1975 Da Data 100mb a layinku na Mtn shiga 👇🏻 Nan dan karantawaAbune Mai Sauki Domin Samun Wannan Garabasa Saiku
0 Comments:
Post a Comment