MUSIC: Hamisu Breaker Hafeez - Official Audio
Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Hamisu Breaker Mai Suna Hafeez, Sabuwar Waka Ce Daya Rereta A Cikin Wani Sabon Film Da Kamfanin Ali Nuhu Movie Ke Shiryawa Sunan Film Din Hafeez
Film ÆŠin Ya Kunshi Fitattun Jarumai Masu Tasowa Kamar Irin Su: Umar M Sharif, Amal Umar dss.
Gatanan Ku Saukar ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya
0 Comments:
Post a Comment