Wednesday, 14 November 2018




MUSIC: Nura M Inua - Kaina Kira Hafeez Song

Home MUSIC: Nura M Inua - Kaina Kira Hafeez Song

Anonymous

Ku Tura A Social Media
MUSIC: Nura M Inua - Kaina Kira Hafeez Song


Wannan Itace Wakar Nura M Nura Ya Rera Cikin Film Din Hafeez..

Ga Kadan Daga BaituaKanta
√ Tuntuni Hafeez Na ZabeKa
√ Raina KaunarKa
√ Kai Da Jikina KarKayi Shakka
√ Kyauta Zan BaKa
√ Nayi Adona Na Doso Ka
Samin AlbarKa
√ Kin Makaro SunanKi Zaiyi Wuyan Ambato.
√ Inda Duk Akace Ansaba Ba.ason Rabuwa
√ Masu Sauya Kama Sune Suke Fita Su Guje Inda 

Share this


Author: verified_user

0 Comments: