Wani Mahaifi Ya Yanka ‘Yarsa
Home ›
›
Wani Mahaifi Ya Yanka ‘Yarsa
Shugabar Karamar Hukumar Konshisha, Misis Justina Ubebe, a jihar
Benuwai ta tabbatar kashe waya yarinya da mahaifinta ya yi da nufin yin
tsafi a kauyen Tse-Agberagba da ke garin.
Kamfanin Dillancin Labarai NAN ya tabbatar da aukuwar lamarin ta
hanyar tattaunawa ta wayar tarho yau Alhamis a Makurdi babban birnin
jihar. Inda Ubebe ta bayyana lamarin a matsayin abin al’ajabi.
-
0 Comments:
Post a Comment