Saturday, 29 December 2018




Idan Buhari ya gama shekara 8 talakawa zasu kara mai shekara 4>>Adam A. Zango

Home Idan Buhari ya gama shekara 8 talakawa zasu kara mai shekara 4>>Adam A. Zango

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango yayi wani rubutu a dandalinshi na sada zumunta da ya jawo cece-kuce inda ya saka hoton shugaban kasa, Muhammadu Buhari sannan ya rubuta cewa.


Kaga Maulana kuma Muridin Allah Muhammadu Buhari,ina tabbatar muku cewa idan Baba ya gama mulkinsa na shekara 8 talakawa da kansu zasu kara masa 4.

Wannan rubutu na Adamu ya jawo cece-kuce inda jama'a da dama suka bayyana ra'ayoyinsu.







Share this


Author: verified_user

0 Comments: