Monday, 31 December 2018




NEWS:- Tsofaffin Yan PDP Ne Suka Mamaye Kwamitin Yakin Neman Zaben Buhari Na 2019

Home NEWS:- Tsofaffin Yan PDP Ne Suka Mamaye Kwamitin Yakin Neman Zaben Buhari Na 2019

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Tsofaffin Yan PDP ne suka mamaye kwamitin yakin neman zaben buhari na 2019

Daga Abdulrashid Abdullahi, Kano

Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na APC

Mataimakin Shugaba Arewa: Senator George Akume Gwamna A PDP na Shekaru Takwa 8

Mataimakin Shugaba Kudanci: Senator Ken Nnamani: Tsohon Shugaban Majalisar Dattawan Nigeria Karkashin PDP

Jagoran Yakin Neman Zaben Na Kasa: Rotimi Amaechi Speaker Na Shekaru Takwas Da Gwamna Shekaru Bakwai Karkashin Jam'iyyar PDP

Jagora A Arewa Maso Yammaci: Aliyu Wammakko Gwamna A PDP Na Shekaru Takwas Sannan Sanata Na Shekaru Uku Duka Karkashin PDP

Jagora A Kudu Masi Yammaci: Olusola Oke Tsohon Mai Bada Shawara Na Kasa Kan Harkokin Shari'a Na PDP Na Tsawon Shekaru Tara

Jagora A Kudu Maso Kudanci: Godswill Akpabio Tsohon Sakataren Gwamnatin Jaha Karkashin PDP, Tsohon Gwamna Na Jaharsa Kuma Sanata Na Shekaru Uku Da Wasu Watanni Duka A Karkashin PDP.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: