Idan baku mantaba kwanakin baya mun kawo
muku wannan hanya da zaku samu free data/mb
akowane layi cikin sauki ta hanyar amfani da
wani application mai suna Dent.
wanda shi
wannan application dashi ake samun data, wanda
mutane dayawa, sun mori wannan garabasa, wasu
kuma basu mori komeba, daga baya kuma sai
application din,
ya dena aiki yanda ya kamata, to
Alhmd yanzu ya dawo aiki 100% .
Dan haka yanzu
abin da ake bukata kawai ka tabbatar da wayarka
ta android takai daga version 5 zuwa sama,
banda version 4, domin kuwa baya aiki a version
4, sannan ya kasance Sim din da kakeso datan
ya shiga yana kan wayar, wato sim din naka ya
kasance, yana cikin wayar taka,to yanzu kawai
saiku shiga wannan link din kuyi download na
application din .
DOWNLOAD APP HERE
. Da zarar
kun shiga link din direct zai kaiku playstore, to
sai kuyi download dinsa, sannan kuyi install, da
zarar kun gama install saiku budeshi, idan kun
bude saiku dan jira kadan, zakuga, inda aka
Rubuta < JOIN > to saiku ta6a nan da zarar kun
ta6a, zai kawoku inda zaku saka number wayarku,
to saiku saka number, da zarar kunsa, number,
saiku danna Next daganan saiku dan jira zakuji
sun kiraku ta wannan number, da zarar sun gama
kiran shikkenan, zasu kawoku wani shafi, saiku
za6i MANUALLY daganan saiku kawoku inda zaku
saka sunanku da kuma email, to sai kusa
sunanku sannan kusa email, ammafa email din
ba dole sai maikyau ba, zaku iya saka kowane
irine, sannan saiku shiga Next, shikkenan zasu
baku kyautar Coins 415 Sai ku Dawo Main Menu
Ku Buda datar Da kuke so, saiku sanya number
ku, nan take zasu tura muku data. . Karku manta
kushiga nan Domin Download na application din .
DENT
0 Comments:
Post a Comment