Zakayi mamaki idan akace zaka kira wani mutum da lambar sa
kuma ba tare da kana da lambar sa ba,
Sannan zakayi mamaki idan wani mutum ya kiraka da lambar
ka, sannan kuma ga layin akan wayanka, amma ankiraka da
shi, abin zai baka tsoro sosai, to ga yadda ake yi.
1. Da farko ka dauko wannan Movibox yin rijista kyauta ne
2. Lakacin da kake rijista karka manta kasa lambar wayanka a
wurin
3. Bayan ka gama rijista saika je cikin email naka kayi
''Comfirm'' ta yadda zai dawo dake zuwa Account naka, bayan
kayi ''Comfirm'' saika danna ''Direct Web call''
4. Direct web call yana budewa zaka ga wasu akwati daya kasa
lambar wanda zaka kira, daya kuma kasa sunan kasarka, zaka
iya sa lambarka ka kira nan take, saka danna ''Call now''
Abokinka zai yi mamaki idan yaga ka kira shi da lambarsa
Kayi Share zuwa ga wasu dan su amfana
0 Comments:
Post a Comment