Tuesday 29 January 2019




A NAJERIYA INA MAGANAR KARIN ALBASHI YA KWANA?

Home › › A NAJERIYA INA MAGANAR KARIN ALBASHI YA KWANA?

Anonymous

Ku Tura A Social Media





Tun a makon daya wuce bangaran zartarwa ya tura dubu ashirin 27 a matsayin mafi karancin albashi ga majalisar.

Saidai da alama har yanzu tsugunne Bata kareba, domin kungiyar kwadago sunce zasu cigaba da fafutuka harsai dubu 30 a matsayin mafi karancin albashi ya tabbata.

Wasu kafafen yada labarai sun ruwaito cewa kungiyar kwadago nacewa, wasu gwamnoni su 30 sunce zasu iya biyan dubu 30 mafi karancin albashi.

Andade Ana kai ruwa Rana tsakanin kungiyar kwadago da gwamnati akan Karin albashin ma'aikata.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: