Friday, 4 January 2019




Ali Nuhu ya samu kyautar gwarzon me bayar da umarni

Home Ali Nuhu ya samu kyautar gwarzon me bayar da umarni

Anonymous

Ku Tura A Social Media

Ali Nuhu ya samu kyautar gwarzon me bayar da umarni

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu kenan a wannan hoton rike da kyautar Gwarzon me bayar da umarni da ya samu akan fim din Mariya, ya bayyana farin cikinshi sosai inda ya ce itace kyauta ta farko da ya fara samu a wannan shekarar.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: