Tuesday 22 January 2019




DUBU 27 SHINE SABON TSARIN ALBASHI_CHRIS NGEGE

Home › › DUBU 27 SHINE SABON TSARIN ALBASHI_CHRIS NGEGE

Anonymous

Ku Tura A Social Media



Ministan kwadagon nageriya
dafta Chris ngege yace dubu 27 shine abinda gwamnati zata iya biya amatsayin mafi karancin albashi.

Ministan yafadi haka awajen taron majalisar koli Wanda yagudana yau afadar shugaban kasa.

Yace gobe 23 za'a tura zuwa majalisa, amma yace gwamnoni suna iya karawa akan haka, wannan yadanganta da abinda suke samu.

Kungiyar kwadago ta Dade tana fafutukar Karin albashi ga ma'aikata, Wanda haryajawo sukayi zanga zanga acikin watannan, akan tursasa gwamnati data biya mafi karancin albashi dubu 30.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: