Golan Arsenal Pete cech yasanar da yin ritaya Abana.
Dan wasan mai shekara 36 Yakoma Arsenal a 2015 Inda ya kwashe shekara 11 yana wasa.
Bayan nayi shekara 15 ina wasa Inda na lashe dukkan kyautar da zan iya lashewa, Ina ganin nayi iya yina.
Sannan zancigaba da aiki tukuru inga na samamma Arsenal dukkan wata nasara a bana
Pete Cech Yakomo ingila daga club din rennes awatan yuni 2004, Inda yasoma wasa a Chelsea.
GOLAN ARSENAL ZAIYI RITAYA
Home ›
›
GOLAN ARSENAL ZAIYI RITAYA
0 Comments:
Post a Comment