Kalli kayatattun hotunan da Fati Washa ta saka dan taya Nuhu Abdullahi murnar zagayowar ranar haihuwarshi
Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata inda take tare da abokin aikinta, Nuhu Abdullahi, ta tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarshi inda ta mai fatan Alheri.
0 Comments:
Post a Comment