Tuesday, 1 January 2019




Kalli kwalliyar sabuwar shekara ta Rahama Sadau

Home Kalli kwalliyar sabuwar shekara ta Rahama Sadau

Anonymous

Ku Tura A Social Media

Kalli kwalliyar sabuwar shekara ta Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da ta sha kyau, tubarkallah, ta yiwa masoyanta gaisuwar barka da shiga sabuwar shekarar 2019.




Share this


Author: verified_user

0 Comments: