Saturday, 12 January 2019




Karanta abinda Bashir Ahmad yace akan ziyarar shugaba Buhari a Bauchi

Home Karanta abinda Bashir Ahmad yace akan ziyarar shugaba Buhari a Bauchi

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Karanta abinda Bashir Ahmad yace akan ziyarar shugaba Buhari a Bauchi

Soyayya ta tsakani da Allah, ita ce irin soyayyar da ‘yan Nigeria ke yi wa Shugaba Muhammadu Buhari a duk inda yaje. Yau mun ga irin wannan soyayya a Bauchi.
Irin soyayyar da ‘yan NIGERIA ke yi masa ya sa ya dage don ganin gwamnatinsa ta gudanar da ayyuka a kowane lungu da sakon kasar nan.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: