MATSALOLIN (10)DAKE HADDASA SAURIN KAWOWA-INZALI
Haryanzu dai babu wani tabbaciko bayani ko dalili dake bayyana dalilin saurin kawowa ba, saidai wasu bayanai akan dalilan da ka iya bada haske gameda matsalar saurin kawowa ga maza Sune kamar haka
1. Matsalar rashin karfin mazakuta ,Idan namiji baya da karfin gaba to akwai yiwuwar asami saurin kawowa lokacin jima'i , haka kuma, idan akwai karfin zakari to akwai yiwuwar dadewar yin jima'i
0 Comments:
Post a Comment