Har kullum dan nageriya abinda yake kallo
Meyasa jam'iyyar pdp hankalinta yakasa kwanciya tunda shugaba buhari ya sauke mai shari'a onnoghen.
Buhari yabi ummurnin kotu ne wajen tsaida babban Mai shari'a din, kaman yanda nakusa dashi suke cewa.
Jam'iyyar Apc Mai mulki ta bayyana mamakinta ganin yanda PDP ta rikice kawai daga sauke Walter onnoghen, tana Mai cewa ina ruwan biri da gada.
Majalisa takira zaman gaggawa akan lamarin, Amma wasu 'yayan majalisar sunce basuga hakan a hukumanceba.
Sanata Ali ndume yace muma sanatoci 'yan jam'iyyar Apc zamuyi zama yau litinin kafin mushiga zaman.
Korar onnoghen yajawa sukar cecekuce a ciki da wajen kasar. Lamarin da Amurka takira barazanane da dumokradiyya.

0 Comments:
Post a Comment