Friday 25 January 2019




NEWS:- Dalilin Da Ya Sa Nakeyin Tafiyar Atiku - Inji Fati Muhammad

Home NEWS:- Dalilin Da Ya Sa Nakeyin Tafiyar Atiku - Inji Fati Muhammad

Anonymous

Ku Tura A Social Media

Ba Don Kudi Nake Bin Atiku Ba, Wallahi Ina Bin Atiku Ne Saboda Kishin Kasa, Kuma Yadda Na Fahimci Atiku Haka Nake Bukatar 'Yan Najeriya Su Fahimci Shi, Shi Kadai Ne Zai Kai Kasar Nan Tudun Mun Tsira.

Jarumar Tayi Wannan Kalamin Ne A Yayin Taron Karramawa Da 'Yan Hausa Fim Suka Yi Wa Atiku A Kaduna.

@BS

Share this


Author: verified_user

0 Comments: