Saturday, 5 January 2019




Rahama Sadau Ta Kamu Da Soyayya: Karanta Zafafan Kalaman Soyayya Da Ta Gayawa Saurayinta

Home Rahama Sadau Ta Kamu Da Soyayya: Karanta Zafafan Kalaman Soyayya Da Ta Gayawa Saurayinta

Anonymous

Ku Tura A Social Media





Da alama tauraruwar fina-finan Hausa da turanci,Rahama Sadau ta kamu da soyayyar saurayinta sosai, a makon da ya gabatane ta bayyana cewa gata baki harkunne saboda zata sake ganinshi.
A wannan karin kuma Rahamar ta fitone ta dandalinta na sada zumunta inda ta fadi wasu kalaman soyayya ga saurayin nata duk da dai har yanzu bata bayyana ko wanene ba.
Rahama ta rubuta cewa, abin akwai ban

Share this


Author: verified_user

0 Comments: