Fitaccen mai shirya Fina finan Hausa
Dakuma turanci SANI Musa Danja yayi Alkawarin zai kawoma Dan takarar shugaban kasar a jam'iyyar PDP mutane Wanda hakan zaikaishi dacin zabe.
Danja ya Dade yana tallar PDP
A India abokin aikinshi Ali Nuhu shikuma Yake tallata APC.
ATIKU Wanda yana cikin wadanda suka goyama buhari baya yaci 2015
Yafice daga jam'iyyar a wani mataki daya dauka inda yace jam'iyyar batada tsari mai kyau.
SANI DANJA YAYIMA ATIKU ALKAWARI
Home ›
›
SANI DANJA YAYIMA ATIKU ALKAWARI
0 Comments:
Post a Comment