Friday 25 January 2019




SOYAYYAR BUHARI TA RABA AURE, ZATA HADA WANI AUREN KUMA

Home › › SOYAYYAR BUHARI TA RABA AURE, ZATA HADA WANI AUREN KUMA

Anonymous

Ku Tura A Social Media



Akwana 2 dasuka wuce soyayyar buhari ta raba aure.

Ma auratan sun rabu saboda matar tace zata zabi buhari a Indi mijinta yace bata zabarshi.

Majiyarmu tasamo wani labari daka cewa wasu masoyan buhari sunkusa kulla aure saboda shugaba buhari.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: