Saturday 19 January 2019




WASU MUTANE AGARIN KADUNA SUN YANKA RAGUNA SABODA SHUGABA BUHARI YAZO ANYI TARO LAFIYA

Home › › WASU MUTANE AGARIN KADUNA SUN YANKA RAGUNA SABODA SHUGABA BUHARI YAZO ANYI TARO LAFIYA

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Wasu mutane sun yanka raguna tare dayin walima, saboda Zuwan buhari Kaduna.

Dama tun afari shugaban tare da gwamna Elrufa'i, sun godema Mutanen Kaduna, ganin yanda aka tarbesu.

Buhari yace yanaji ajikinshi bazai fadi zabeba ganin yanda Mutanen Nageriya suke nuna kaunarsu garashi awata fira dayayi da NTA.

wannan bashine karo na farkoba Mutanen suyi walimar murna akan shugaban.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: