Monday 11 February 2019




SHUGABAN KASA MUHAMMAD BUHARI YAYI MAGANA AKAN RIKICIN JAM'IYAR APC A ZAMFARA

Home › › SHUGABAN KASA MUHAMMAD BUHARI YAYI MAGANA AKAN RIKICIN JAM'IYAR APC A ZAMFARA

Anonymous

Ku Tura A Social Media

Shugaban kasa Muhammad buhari, yayi magana akan rikicin da ake na jam'iyyar, APC a jihar zamfara, nakin tsaida dan takara, cewar zasu warware wannan matsalar kafin zabe, yayi wannan bayanin, lokacin dayaje yakin neman zaben sa, jiya, 10/2/2019

Share this


Author: verified_user

0 Comments: