Friday, 26 April 2019

Masulhunta na masana,antar kannywood sun sulhunta rigimar dake tsakinin hadizq Gabon da mustapha naburaska.

Home › › Masulhunta na masana,antar kannywood sun sulhunta rigimar dake tsakinin hadizq Gabon da mustapha naburaska.

✔ Anonymous

Ku Tura A Social Media
Masulhunta na masana,antar kannywood sun sulhunta rigimar dake tsakinin hadizq Gabon da mustapha naburaska.

Mayan kannywood Wanda can dama idan rigima ta taso a kannywood su suke kwantar da ita wannan karon ma sun kara kwantar da wacce take tsakanin hadiza Gabon da naburaska kafin su shiga kotu.

Share this

Author: verified_user

0 Comments: