Friday 17 May 2019




Rigima Ta barke tsakanin mawaki Naziru Ahmad da jarumar Fim Hadiza Aliyu Gabon.

Home Rigima Ta barke tsakanin mawaki Naziru Ahmad da jarumar Fim Hadiza Aliyu Gabon.

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Rigima Ta barke tsakanin mawaki Naziru Ahmad da jarumar Fim Hadiza Aliyu Gabon.

Rigima Ta Barke Tsakanin Naziru Da Gabon.

Naziru Ahmad sarkin wakar sarkin Kano yayi wani shagube kan masu kyauta suna yadawa a kafafen sada zumunta na zamani inda yake cewa “Yin hakan bai kamata ba saboda cin fuska ne ga wanda kake bawa sadakar kuma kana yada shi.
Ba tare da jimawa ba ita ma jaruma Hadiza Aliyu Gabon ta maida martani inda take cewa Ya kamata ayi kyauta a bayyana domin wasu suyi koyi da taimakawa marasa karfi.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: