Sabuwar Wakar Umar M Sharif || ban gudunki (new hausa Music).
Wakar umar m sharif wacce yayi ta kauna mai taken suna ban gudunki ma,ana komai zata koma ko kuma ko wane irin hali take ciki ko da zai rasa ransa ba zai guje ta ba wakar tayi dadi sosai kuma tayi ma,ana.
0 Comments:
Post a Comment