Jarumin ya bayyana hakan ne a yayin da yake tattaunawa da majiyar mu ta mujallar Fim game da yadda ba'a ganin sa a fina-finai da yawa a halin yanzu.
NAIJ.com ta samu cewa jarumin ya kuma bayyana cewa duk da hakan, yanzu haka yana nan akan shirya fim din sa mai suna 'Sangarta' a can kasar Saudiyya din.
Daga karshe sai kuma ya godewa masoyan sa da dukkan saunan masu bibiyar harkokin masana'antar ta sa sannan kuma ya sha alwashin cigaba da harkar fim din da zarar ya dawo gida Najeriya.
0 Comments:
Post a Comment