Kalli hotunan Hadiza Gabon cikin wani yanayi na shakiyanci da baka taba gani ba Home › Kannywood › Kalli hotunan Hadiza Gabon cikin wani yanayi na shakiyanci da baka taba gani ba ✔ Anonymous Kannywood Ku Tura A Social Media Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wani irin yanayi da ba'a saba ganinta a cikinshiba, Hadizar dai ta bayyana cewa wanan yanayin nata na shakiyancine, gatanan dai za'a iya ganin gashin kanta ya zubo gaban fuskarta a wadannan hotunan.
KARANTA KAJI: YAZAMA DOLE MU SALLAMI GWAMNATIN BUHARI SABODA BABU ABINDA TA TSINANAWA 'YAN NIGERIA - ZAHARADDEN SANI
0 Comments:
Post a Comment