Sunday, 7 January 2018




Bayan shekaru biyu tana nazarin Musulunci: Wannan baiwar Allahn ta musulunta

Home Bayan shekaru biyu tana nazarin Musulunci: Wannan baiwar Allahn ta musulunta

Anonymous

Ku Tura A Social Media


Wannan wata baiwar Allahce data musulunta, ta bayyana cewa saida ta dauki shekaru biyu tana nazari akan addinin Musulunci sannan ta fahimceshi kuma Allah ya haskaka zuciyarta ta karbi kalmar shahada.


Ta bayyana cewa tana alfahari da kasancewarta musulma. Muna mata fatan Alheri da kuma Allah ya karoana irinsu.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: